World News

Allah Sarki Mutuwar Wata Budurwa Kuma Hafizar Al’quran Aisha Humaira Tayi Matukar Girgiza Duniya, Muna Rokon Allah Yajikan ta da Rahama Ameen…

Allah Sarki Mutuwar Wata Budurwa Kuma Hafizar Al’quran Aisha Humaira Tayi Matukar Girgiza Duniya, Muna Rokon Allah Yajikan ta da Rahama Ameen Ya Allah Wannan Kenan.

Tabbas Anjima Ba’a Yi Mutuwar data Girgiza Al’umma Ba Kamar Wannan Saboda Wannan Budurwa data Rasu Hafizar Al’quran Ce Kuma Tabbas Jama’a Sunji Matukar Tausayin Wannan Mata.

Muna rokon Allah Ubangiji Subuhana’hu Wata’ala Yajikan ta da Rahama Ameen Ya Rabbil Izzati Wannan Ke’nan.

Kuci Gabada Kasancewa damu a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Na Gtophausanews.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button