Labaran Hausa

Masha Allah Za’a Daura Auren Jarumar Kannywood Samha M Inuwa Tareda Abdul Gaya Yanzu…

Masha Allah Za’a Daura Auren Jarumar Kannywood Samha M Inuwa Tareda Abdul Gaya Yanzu Tabbas Babu Shakka Wannan Lamari Yayi Matukar Baiwa Jama’a Sha’awa Sosai.

Tabbas Babu Shakka Wannan Lamari Yayi Matukar Burge Jama’a Inda Kowa Ke Masu Fatan Alkairi Akan Allah Yabasu Zaman Lafiya Ya Kai’mu Kuma Lokaci a Sha Shagalin Biki.

Wannan Ke’nan Kadan Daga Rahoton mu Akan Yadda Wannan Lamari Yayi Matukar Girgiza Al’umma Sosai da Sosai.

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Na Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button