Kannywood

Toffa Abun Mamaki Dai Baya Karewa Kunga yadda Jarumar Kannywood Nafisa Abdullahi Ke Shirin Dawowa Harkar Film Gadan Ga’dan…

Toffa Abun Mamaki Dai Baya Karewa Kunga yadda Jarumar Kannywood Nafisa Abdullahi Ke Shirin Dawowa Harkar Film Gadan Ga’dan.

Tabbas Wannan Lamari Babu Shakka Yayi Matukar Yiwa Masoyan ta Dadi Sosai da Sosai Inda Kowa Ke Toffa Albarkacin Bakin Sa Akan Wannan Lamari.

Yanzu Mukai Karoda Wannan Labari Inda Muka Samu Labarin Cewa Jarumar Kannywood Nafisa Abdullahi Tana Shirin Dawowa Harkar Film.

Kuma Tabbas Jama’a da Kuma Masoya Suna maraba Lake da dawowar Ta Mezaku Iya Cewa Akan Wannan Lamari Zamuso Muji Ra’ayin Ku Masoya.

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Na Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button