Labaran Duniya

Yanzu-yanzun Kotu ta Tura Murja yar Tiktok Gidan Gyaran Hali Saboda Bidiyoyin Batsa da Zage Zage datake a Tiktok.

Yanzu yanzu Kotu ta Tura Murja yar Tiktok Gidan Gyaran Hali Saboda Bidiyoyin Batsa da Zage Zage datake a Tiktok.

Kotu ta tasa ƙeyar Jarumar Tik Tok Murjana Kunya gidan gyaran hali.

Kotun shari’ar Muslunci dake nan Kano ta aike da Murja Ibrahim Kunya gidan ajiya da gyaran hali, sakamakon tuhume tuhumen kalaman batsa, da take yi a shafinta na TikTok.

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Na Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button