Kannywood

Masha Allah` Za’a Sha Babban Shagalin Bikin Jarumi Dady Hikima Abale Zai Angon Ce Ranar 27 ga Wannan Watan Yanzu…

Masha Allah` Za’a Sha Babban Shagalin Bikin Jarumi Dady Hikima Abale Zai Angon Ce Ranar 27 ga Wannan Watan Yanzu.

Masha Allah Yanzunan Majiyar Ta Samu Wallafawar Katin Gayyatar Auren Jarumin Kannywood Daddy Hikima Abale Kamar Yadda Shafin Kannywoodcelebraty Suka Wallafa.

Assalamu Alaikum.Muna Gayyatar Dukkanin Yan’uwa da abokanan arziki zuwa wajen Daurin Auren @daddyhikima Ranar Juma’at 27 Ga Watan January Inn shaa Allah. Duk Wanda bai samu damar zuwa ba, zai iya tayamu da addu’a.

👆👆👆

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan labarai Na Edunoz.com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button