Kannywood
Abinda Yasa Nake Matukar Son Rabi’u Rikadawa, Ladidi Tubeless Yanzu…

Abinda Yasa Nake Matukar Son Rabi’u Rikadawa, Ladidi Tubeless Yanzu Kuma So na Tsakani da Allah Nake Mai a Kaf Mazan Kannywood.
Babbar Jaruma a masana’antar Kannywood kuma jigo a cikin masana’antar Ladidi Tubeless a zantawar ta da gidan Jaridar Trust TV Hausa,ta bayyanawa duniya dalilan daya saka take matukar so da kaunar jarumi Rabi’u Rikadawa
Wanda wadansu sukafi sani da Baba Dan Audu a cikin shirin nan mai dogon zango na LABARINA Series. Haka zalika Jarumar ta bayyana yacce akayi ta sami sunan ta da ake kiranta dashi wato “Tubeless” da daima abubuwan da suka shafi Rayuwar ta baki daya.
Mun Gode Sosai da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan labarai Na Edunoz.Com.