Labaran Duniya
Abin Mamaki Ashe a Dabbobi Ma akwai Masu Tunani Irin na Mutane` Kalli Yadda Kare ya Cece Yaro a Kan Titin Jirgin Kasa Yanzu…

Toh fa ana wata ga wata a karo na farko a rayuwata naga dabbar da ta bani mamaki ko da yake ma su wadannan dabbobin turawan ba abin mamaki bane a gurin su
domin rayuwa suke da Dabbobin su kamar yadda Sukeyi da mutane, Wannan ya nuna mana cewa Dabbobi ma ana koya masu abu kuma su iya kamar yadda muke koya
Se dai Allah (S.W.T) Yayi halittar sa kuma ya banbanta mu ya sa mutane sunyi Dabbobi hankali, Fatan mu shine Ubangiji Allah Ya Kara mana Lafiya da kuma zaman Lafiya, Ameen.
Mun Gode Sosai da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan labarai Na Edunoz.Com.