Kannywood

Allahu Akbar 😭 Bayan Mutuwar Kamal Aboki Kunji Yadda Yasamu Sheda Yanzu Kalli Video…

Allah Sarki Bayan Mutuwar Kamal Aboki Kunji Yadda Yasamu Sheda daga Wajen Yan uwa da Abokan’ Arziki Allahu Akbar Rayuwa Kenan.

Tabbas Kamal Aboki Yasamu Sheda daga Wajen Al’umma Kuma Sheda Mai Kyau Domin Kuwa Kowa Yana Fadin Abunda Kamal Yayi Na Alkairi da Kuma Irin Halin Sa.

Da Kuma Yadda Jama’a Suke Mai Addu’a ta Alkairi da Fatan Allah Yajikan Sa Da Rahamar Sa Amin Ya Allah.

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan labarai Na Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button