Kannywood
Mutuwar Kamal Aboki. Tabbas Anyi Babban Rashi a Masana’antar Kannywood Ko’dan Fadakarwar Dayake a Fadin Duniya.

Mutuwar Kamal Aboki. Tabbas Anyi Babban Rashi a Masana’antar Kannywood Ko’dan Fadakarwar Dayake a Fadin Duniya.
Babu Shakka Wannan Mutuwa Tayi Matukar Girgiza Al’umma Dadama Inda Kowa ke Toffa Albarkacin Bakisa Akan Allah Yajikan Sa Da Rahamar Sa Amin.
Kamal Aboki Ya Kasance Mutun Na Mutane Kuma Wanda Yake Fadakar da Al’umma Ta Wajen sakin Bidiyoyin Sa Na Yau da kullun.
da Wannan Abun Muke Mai Fatan Alkairi da Kuma Fatan Allah Ubangiji Subuhana’hu Wata’ala Yajikan Sa da Rahamar Sa Ameen Ya Allah.
Mun Gode Sosai da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan labarai Masu Inganci Na Edunoz.Com.