Kannywood

Masah Allah. Auren Jarumin Kannywood Lawan Ahmad Tareda Bilkesu bee Safna Yanzu…

Masha Allah. Auren Jarumin Kannywood Lawan Ahmad Tareda Bilkesu bee Safna Yanzu Inda Wannan Lamari Yayi Matukar Baiwa Jama’a Mamaki.

Yanzu Muke Samun Labari Akan Kara Auren Jarumin Kannywood Lawan Ahmad Inda, Inda Jama’a Kowa Ya Cika da Mamaki Shin Mene Gaskiya Akan Wannan Lamari.

Da Gaske Jarumi Lawan Ahmad Auren Zai Kara Ko Kuma Aa Wannan Labari ba haka Yake Ba.

A Wani Babban Film da Suke shiryawa Ne Za’suyi Aure a Ciki Wannan Kenan Shine Maganar Gaskiya Akan Wannan Lamari.

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan labarai Na Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button