Kannywood

Allahu Akbar, Bayan Mutuwar Kamal Aboki Kalli yadda Ali Nuhu da Adam A Zango Suka Mika Sakon Ta’aziyar Su Kalli Video…

Allahu Akbar, Bayan Mutuwar Kamal Aboki Kalli yadda Ali Nuhu da Adam A Zango Suka Mika Sakon Ta’aziyar Su Zuwaga Iya’yen Sa da Yan uwa da Abokan’ Arziki.

Ali Nuhu Tabbas Yaji Matukar Rashin Dadi da Ya Samu Labari Akan rasuwar Kamal Aboki Inda Kuma Jama’a Dadama Sukaji ba Dadi Allahu Akbar Allah Yajikan’ka Kamal Aboki Amin ya Allah.

πŸ‘†πŸ‘†πŸ‘†

Haka Zalika Shima Jarumi Adam A Zango Ya Mika Sakon Ta’aziyar Sa Zuwaga Iya’yen Kamal Aboki da Yan uwa da Abokan’Arziki Inda Yayi Masu Ta’aziya da Fatan Allah Ubangiji Yajikan Sa da Rahamar Sa Amin.

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton mu Akan Yadda Wannan Lamari Yafaru Na Mutuwar Kamal Aboki da Akai.

πŸ‘†πŸ‘†πŸ‘†

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan labarai Masu Inganci Na Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button