Kannywood

INNALILLAHI. Kalli Cikakken Bidiyon Yadda Akai Jana’izar Kamal Aboki Yanzu…

Innalillahi Wainna Ilaihi Raji’un Kalli Cikakken Bidiyon Yadda Akai Jana’izar Kamal Aboki, Daman Dai Kulli Nafsin Za’ikatul Mout Dukkan Mai rai Mamaci Ne.

Sai dai muyi Fatan Allah Yasa muyi Kyakkyawan Karshe Amin Ya Allah Mutuwar Kamal Aboki Tayi Matukar Girgiza Al’umma Sosai.

Amma A Yanuz Babu Abunda yake bukata Samada Addu’a A Gareku da Fatan Allah Yajikan Sa da Rahamar Sa Ameen.

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan labarai Masu Inganci Na Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button