Kannywood

Yanzu-yanzu Jaruma Rahama Sadau a Karo Na Biyu Tana Kara Shirin Fitowa a Wani Babban Film a Kasar India Yanzu…

Yanzu-yanzu Jaruma Rahama Sadau a Karo Na Biyu Tana Kara Shirin Fitowa a Wani Babban Film a Kasar India Yanzu Tabbas Wannan Lamari Yayiwa Masoya Dadi Matuka.

Jama’a Dadama Sun Taya Jarumar Murna, Musamman Ma masoyan ta Inda Suka Runga Yi Mata Fatan Alkairi Domin Kuwa Jarumar an jima da Gayyatar ta Don Tafara harkar Film A Masana’antar Bollywood.

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton mu Akan Yadda Wannan Lamari Yafaru Na Zuwan Jaruma Rahama Sadau Kasar India Domin Daukar Wani Sabon Film din Nata.

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan labarai Masu Inganci Na edunoz.com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button