Kannywood
Innalillahi Wainna Ilaihi Raji’un. Yanzu Allah Yayiwa Kamal Aboki Rasuwa Mai Comedy Allah Sarki…

Innalillahi Wainna Ilaihi Raji’un. Yanzu Allah Yayiwa Kamal Aboki Rasuwa Mai Comedy Allah Sarki Rayuwa Kenan Babu Shakka Wannan Mutuwar Tayi Matukar Girgiza Al’umma Sosai.
Ga Cikakken Rahoto Akan Wannan Lamari Inda Sukai Hadarin Mota Allahu Akbar Rayuwa Kenan.