Kannywood

Tirkashi Zuwan Sumayya Labarina Dakin Fresdo Shin Mekuke Tunanin Zai Biyo Baya Yanzu…

Tirkashi Zuwan Sumayya Labarina Dakin Fresdo Shin Mekuke Tunanin Zai Biyo Baya Yanzu Babu Shakka Wannan Bidiyo Yayi Matukar Burger Jama’a Matuka.

Babu Shakka Sumayya Tana Son Fresdo DOMIN Kuwa da Babu Soyayya Bazata je Wajen Sa ba A Lokacin dataji Ance Yana Cikin Wani Hali Amma Kuma a Hakan taje Wajen Sa Har Dakin Dayake Kwana Allahu Akbar.

Mezaku Iya cewa Akan Wannan Lamari Tsakanin Soyayyar Sumayya da Fresdo Yanzu.

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan labarai Masu Inganci Na Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button