Labaran Duniya
Masha Allah. Yanzu Wata Tsohuwa Mai Kimanin Shekaru 87 A Doron Duniya ta Haifi Santalelen Jaririn ta Yanzu Cikin Koshin Lafiya…

Masha Allah. Yanzu Wata Tsohuwa Mai Kimanin Shekaru 87 A Doron Duniya ta Haifi Santalelen Jaririn ta Yanzu Cikin Koshin Lafiya.
Babu Shakka Wannan Lamari Yayi Matukar Baiwa Jama’a Mamaki Matuka Sosai da Sosai Dubada Ganin Yadda Jama’a Suka Yiwa Wannan Tsofaffi Fatan Alkairi Da Addu’a Akan Allah Yaraya Masu Jaririn Su Ameen.
Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton mu Akan Yadda Wannan Lamari Ya Kasan Ce Tareda Wannan Mutane.

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan labarai Masu Inganci Na Edunoz.Com.