Kannywood

Qalu Innalillahi Jarumi Sani Danja da Sunusi Oscar Sunyi Hadarin Mota Yanzu…

Qalu Innalillahi Jarumi Sani Danja da Sunusi Oscar Sunyi Hadarin Mota Yanzu Allahu Akbar Muna rokon Allah Ya Tsare Gaba Amin.

Babu Shakka Wannan Lamari Yayi Matukar Girgiza Al’umma Inda Jama’a Dadama Sukai Masu Addu’a Akan Allah ya kiyaye Gaba Ameen.

Amma Kuma Cikin Ikon Allah Basuji Wasu Raunika ba sai Dai amotar Su data Bugu Muna Rokon Allah Ya Kiyaye Gaba Ameen Ya Allah.

👆👆👆

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan labarai Masu Inganci Na Edunoz.com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button