World News

Duniya Kenan Kalli Yadda Bazawara Ke Tayarwa da Tsoho Sha’awar Sa Yanzu…

Duniya kenan idan daran ka zaka sha kallo wani Abu ya daure maka kai wani abun kuma ya baka mamaki wani kuma sai dai ma ya baka dariya kamar dai yadda mukai karo da wani hot hoton amarya da ango.

Amma fa amarya da ango din bafa irin wanda muka saba gani ako da yau she bane domin wannan kana ganin sa kasan irin wanda yan mata suke kiran auran nasu da suna shuga dadi

Da fatan kunga wannan hotan kuma zaku taya su da adduโ€™a Allah yabasu zaman lafiya da kuma kaunar juna ya kuma basu zuriโ€™a ta gari domin shine ribar auran.

๐Ÿ‘†๐Ÿ‘†๐Ÿ‘†

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya Bisa Ziyarar ku A Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button