Labaran Duniya

Qalu Innalillahi. Bidiyon Yadda Wuta ta Kone Fuskar Wata Budurwa Yanzu…

Qalu Innalillahi Bidiyon Yadda Wuta ta Kone Fuskar Wata Budurwa Kuma Hakan Yayi sanadiyar Lala cewar Fiskarta Abun Tausayi.

Dalilin Wannan Abun Babu Shakka Sai ka Tausayawa Wannan Baiwar Allah Kuma zakaji Tausayin ta Matuka Sosai da Sosai.

Don haka Muna rokon Allah Ubangiji Yakowa Mata Lafiya ya Bata lafiya Ameen ya Allah.

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya Bisa Ziyarar ku A Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button