Labaran Duniya

Qalu Innalillahi Yadda Miji ya Koma Jinyar Matar Sa Bayan ta Rasa Kafafunta Guda Biyu Yanzu…

Qalu Innalillahi Yadda Miji ya Koma Jinyar Matar Sa Bayan ta Rasa Kafafunta Guda Biyu Yanzu Abun Tausayi.

Wannan Lamari Dai Yasa Jama’a Sunji Matukar Tausayin Wannan Tsohon Inda Duda Irin Tarun Shekarun dayake Dashi Amma Ah Hakan Kuga yadda Yake Jinyar Matar Sa.

Muna Masu Rokon Allah Ubangiji Subuha Nahu Wata’ala Yabata Lafiyya Amin Ya Allah.

👆👆👆

Mun gode Sosai da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Na Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button