Labaran Duniya

Innalillahi Wainna ilaihi Rajiun; Dalibin Jami’ar Yan Sanda Dake Wudil Ya Rasa Ransa Sanadiyyar Hadarin Mota Yanzu…

Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Dalibin Jami’ar Yan Sanda Dake Wudil Ya Rasa Ransa Sanadiyyar Hadarin Mota Allah Ya gafarta Masa

  • Allahu Akbar Dalibin Jami’ar Yan Sanda dake Wudil a jahar Kano mai suna C/ASP Muslim Ladan Ahmad ya rasa ransa sanadin hadarin mota a hanyar Sokoto.
  • An yi masa shaidar halin kirki a mu’amala da mutane kuma yana da hali mai kyau na kawo gyara a aikin dan sanda idan ya gama makarantar.

  Mun Gode Sosai da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na Edunoz.com.

  Related Articles

  Leave a Reply

  Your email address will not be published. Required fields are marked *

  Back to top button