World News

Qalu Innalillahi Yadda Kafar Mijin’ta Guda daya ta Shenye Yazama Gurgu Yanzu…

Qalu Innalillahi Yadda Kafar Mijin’ta Guda daya ta Shenye Yazama Gurgu Abun Tausayi Babu Shakka Dole Ka Tausaya Masa.

Allahu Akbar Rayuwa Kenan Kunga Halinda Wannan Mutumin Yake Ciki Kuwa Yadda Yake Famada Matsanan Ciyar Rayuwa.

Sakamakon Rashin Kafa Guda daya Amma Duda Haka Matar Sa tana Matukar Nuna Mai Soyayya Sosai da Sosai.

Babu Shakka Wannan Lamari Yayiwa Jama’a Dadi Sosai da Sosai Inda Kowa Ke Toffa Albarkacin Bakin Sa Akan Allah Yabasa Lafiya Amin.

Ga Link din Bidiyon 👇

https://youtu.be/I3hSj83xKdc

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button