Kannywood

Innalillahi Wainna Ilaihi Rajiun’ Yanzu Anyi Babban Rashi Allah Yayiwa Mahaifin Hafizu Abdallah Rasuwa Yanzu…

Innalillahi Wainna Ilaihi Rajiun’ Yanzu Anyi Babban Rashi Allah Yayiwa Mahaifin Hafizu Abdallah Rasuwa Yanzu.

Babu Shakka Wannan Mutuwa Tayi Matukar Girgiza Alumma Dadama Inda Jama’a Kowa Yake Mika Sakon Ta’aziyar Sa Zuwaga Hafizu Abdallah Mai Yabon Annabi S’A’W.

Muma Muna Rokon Allah Ubangiji Subuha Nahu wata’ala Yasa Wannan Mahaifin Nasa Ya huta Allah Yasa’ Aljanna Ce Makomar Sa Amin.

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button