Labaran Duniya

Haba Wannan Wace Irin Masifa Ce Bidiyon Yadda Kananan Yara Suke Iskancin Jinsi Yanzu…

Rayiwa kenan iyaye sai mun tashi da addu’a akan yaram mu masu tasowa domin wannan yana iya jawowa dangi halaka babba sabo da iyaye yaran ku da kuke ganin Allah ya baku sune a matsayin kiwo.

Wani fefen bidiyo ne ya bayyana na wasu mazauna kauye,an nuna su inda suke rungumar juna hade da lasar bakin junan su a jikin wani ginin kasa wanda hakan ne ya tabbatar mana da a kauye lamarin ya faru.

Yara ne har guda uku P,d,p wadanda suke da Kananan shekaru, Bidiyon yayi matukar jawo magana a dandalin na Tiktok, Muna addu’ar Allah ya shirya su,ya yaye musu irin halin don Albarkacin Annabi.

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button