Kannywood

Masha Allah Yanzu Matar Jarumi Mansur Makeup ta Haifa Masa Santalelen Jaririn Sa Yanzu…

Masha Allah Yanzu Matar Jarumin Kannywood Mansur Makeup ta Haifa Masa Santalelen Jaririn Sa Yanzu a Cikin Wannan Wata Na December.

Saboda Yanzu Haka dai Jarumai Dadama Sun Taya Wannan Jarumi Murna da Kuma Addu’a Akan Allah Ubangiji Yaraya Mai Dan Sa Cikin Sunnar Annabi S’A’W Amin.

Tabbas Babu Shakka Wannan Mahaifin Jariri Mai Suna Mansur Makeup Yaji Matukar Dadi da Samun Wannan Jariri Domin Kuwa Shi Kansa Bazai Iya Misalta Farin Cikin dayake Ciki ba.

Wannan Kenan Kadan daga Rahoton Mu Akan yadda Wannan Lamari Yafaru Na Wannan Karuwa da Aka Samu.

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na Edunoz.com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button