Kannywood
Yanzu Ansaki Fefen Bidiyon Wasan Ado Gwanja A Kasar America Wanda Ya…

Yanzu Ansaki Fefen Bidiyon Wasan Ado Gwanja a America Wanda Ya’ajiye Babban Tarihi A Kannywood.
Kamar Yadda Muka Samu Wannan Rahoto Mawaki Ado Gwanja dai Zai Gudanar da Wasan Sa a Kasar America US Yanzu.
Kamar Yadda Mawakin Ya Bayyanawa Duniya Cewa A Ranar 17 Ga Watan December Zai Gudanar da Wannan Wasan Nasa Kuma Hakan Ne Ya Faru.
Wannan Kenan Kadan daga Rahoton Mu Akan Wasan da mawaki ado Gwanja Zaiyi a Kasar America US.
Mun Gode Sosai da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na Edunoz.Com.