Labaran Duniya

Innalillahi Wainna Ilaihi Rajiun’ Anyi Jana’izar Maryam Wacce Jirgin Kasan Kaduna/Abuja ya Murkushe’ta A Mota Yanzu…

Allahu Akbar Yanzu Yanzu Anyi Jana’izar Malam Maryam Wacce Jirgin Kasan Kaduna/Abuja Ya Murkushe Acikin Mota Allah Ya Gafarta Mata.

An Yi Jana’izar Malama Maryam Matar Da Jirgin Kasan Abuja/Kaduna Ya Murkushe Ta A Cikin Mota A Daidai KubuwaMaryam ta rasu ta bar yara huɗu da mijinta,

Muna mata Addu’a Allah ya jiƙanta da rahama idan tamu tazo yasa mu cika da kyau da imani ameen.

👆👆👆

Wannan Kenan, Mun Gode Sosai da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button