KannywoodUncategorized

Alhandulillah Yanzu-yanzu Naziru Sarkin Waka Yasaki Fefen Bidiyon Sa Tareda Ya’yan Sa Suna Yanka…

Alhandulillah Yanzu-yanzu Naziru Sarkin Waka Yasaki Fefen Bidiyon Sa Tareda Ya’yan Sa Suna Yanka Cake Inda Suke Farin Ciki da Junan Su.

Fitaccen Mawakin Nan Naziru Sarkin Waka Yana Daya Daga Cikin Manyan Mawakan Arewa da Suke Taka Muhummiyar Rawa,

Yanzu Haka Zamusa Ka Muku Wannan Bidiyo Don Kuga Irin Happiness din da Ya Shiga Shida Yaran Sa Abun Sai dai Masha Allah Muna Fatan Allah Yaraya dai Amin.

Wannan Kenan Kadan daga Rahoton Mu Akan Yadda Wannan Lamari Yafaru da mawaki Naziru Sarkin Waka Tareda Yaran Sa.

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button