Kannywood

Alhandulillah, Jarumi Adam A Zango Ya Bayyana Yadda Yake Daukar Manyan Kannywood a Matsayin Iyayen Sa Yanzu…

Alhandulillah Babu Shakka Jarumi Adam A Zango Yayi Matukar Baiwa Jama’a Mamaki Matuka Dubada Irin Yadda Ya Bayyanawa Duniya.

yadda Yake Ganin Manyan Jaruman Kannywood A Matsayin Iyayen Sa Wow Wannan Lamari Yayiwa Jama’a Dadi Sosai.

Tabbas’ Alumma Sunji Dadin Wannan Furuci Na Jarumi Adam A Zango Inda Kowa Yake Yi Masa Murna Dubada Ganin Yadda Yake Ganin Manyan Jaruman Kannywood A Matsayin Iyayen Sa.

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Na.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button