Uncategorized

Ikon Sai Kunga Tashin Hankalin da Amarya ta Shiga Wannan Soyayyace Ko Kiyayya ko Dai Bata Son’ Sa…

  • Ikon Allah kushiga kugani wannan soyayya ce ko kiyayya ko dai bata san sa za’ai.
  • Wasu zafafan hotuna Kenan da suka karade shafin sada zumunta na Facebook kenan,na wani Ango da ba’a bayyana sunan sa ba.
  • An gano Angon a cikin hotunan yana sumbatar Amaryar tasa,sai dai kuma inda gizo yake sakar itace,an gano Amarya ta turbune,hakan tasa mutane sukayi ca bayan ganin hotunan sun burge su.
  • Wasu fadi suke,”anya kuwa tana sonshi kuwa?” Wasu kuma yanke baki sukayi suna fadin Daga ganin wannan ba Auren Soyayya bane ba.
👆👆👆
  • Yayin da wasu fadi suke cewa”,Amaryar kunya take ji,shi kuwa gogan abunsa kawai yake yi.
  • Haka dai mutane da dama masu mabanbantan ra’ayoyi sukaci gaba da bayyana ra’ayoyin su a shafin na Facebook.
  • Mun Gode Sosai da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button