World News

Ikon Allah Kunga Halinda Wata Mata Ke Ciki Duda Batada Kafa yadda Take Kulada Yar’ta…

Ikon Allah Kunga Halinda Wata Mata Ke Ciki yadda Take Matukar Shan Wahala Sosai da Yar’ta ta Cikin ta Abun Tausayi.

Wannan Mata dai Ta Kasance Gurguwa Kuma Mara Kafa Ko Guda daya Abun Tausayi Allah Yakawo Mata Lfy dai.

Kuka Duda Irin Halinda Wannan Baiwar Allah Ke Ciki Amma Kuma a Haka Tanada Yar ta Kuma tana Bata kulawa yadda ya kamata.

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na Edunoz.com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button