Labaran Hausa

Ikon Allah Bidiyon Wani Karamin Yaro da Hannun Sa da Kafar Sa Sukazo Wani Iri Hakan Yasa Baya Iya Tafiya Koya Dauki Abu Yanzu…

Ikon Allah Bidiyon Wani Karamin Yaro da Hannun Sa da Kafar Sa Sukazo Wani Iri Hakan Yasa Baya Iya Tafiya Koya Dauki Abu Yanzu.

Babu Shakka Wannan Lamari Yayi Matukar Girgiza Alumma Matuka Inda Jama’a Suka Runga Yiwa Wannan Yaro Addu’a Akan Allah Yabada Lafiya.

Haka Zalika Jama’a Suka Runga Tausaya wa Wannan Yaro Allah Sarki Rayuwa Kenan.

Yanzu Haka Zamusa Muku Wannan Bidiyo Don Ku Kalla Kana Ku Tabbatar da Wannan Abu da Muka Zo Muku Dashi.

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button