Kannywood

Asiri Yatonu Maganar Auren Jaruma Amal Umar da Nasir Naba Karya Ne Ga Gaskiyar Magana Akai…

  • Asiri Yatonu Maganar Auren Jaruma Amal Umar da Nasir Naba Karya Ne Ga Gaskiyar Magana Akai Domin Kuwa Mun gano Wannan Magana Ba haka Take Ba.
  • Maganar Auren Jaruma Amal Umar dai Jama’a Dadama sunyi Zaton Gaskiya Ne Amma Kuma maganar Ba haka Take Ba, Abunda Yasa Mutane Suka Dauka Amal Umar da Gaske Aure Zatayi da Gaske Shine,
  • Saboda Amal Umar Ta Saka Hotunan ta Wanda Suke nuni da Hoton Aure Ne Inda Kuma Tayi Rubutu Kamar Haka’ Tace – Nima dai Lokacin Yayi Save the Date 25 Insha Allah Sannan ta Kara da 💔💔💔
  • Wannan Abu Buwan Masu Suna love Don Haka Yanzu Munyi Maku screen Shot Kuma Zamusa Muku shi Don Ku Kalla.
  • Don Haka Muna Masu Baiwa Jama’a Hakuri da muka Kawo Musu Labari Akan Cewa Amal Umar Zatayi Auren Gaske Kuma Ba Haka Bane Wannan Aure dazatayi a Wani Film Ne da Suke Shirya wa.
  • Mukan Babu Abunda zamuce Daya Wuce Muce Allah ya kyauta’ Sannan Muna Masu Basu shawara Akan su Daina Irin Wannan Abu Don Masoya Suna Gani Kuma hakan Bai Dace Ba.
  • Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Yadda Wannan Lamari Yafaru da Amal Umar Akan Auren ta.
  • Mun Gode Sosai da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button