Kannywood

DaDumiDuminSa; Yanzu Amarya Halima Atete ta Saki Zazzafan Sako Bayan Bikin ta…

Yanzu Amarya Halima Atete ta Saki Zazzafan Sakon ta Zuwaga Masoyan ta Bayan Gama Shagalin Bikin ta Inda take yiwa Kowa Fatan Alkairi.

Babu Shakka Jaruma Halima Atete Taji Dadi Matuka Inda take Yiwa Yan Uwa da Abokan Arziki Fatan Alkairi Da Kuma Yi Masu Addua Akan Allah yabiya Su.

Domin Kuwa Babu Shakka Jaruma Halima Atete Taji Matukar Dadin Hakan Ganin Yadda Yan Uwa da Abokan Arziki Suka tayata Murna da Wannan Aure Datayi Masha Allah.

Wannan Shine Hoton Ta da manyan Kawayen ta Na Film,

👆👆👆

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button