Kannywood

Maganar Kara Auren Jarumi Adam A Zango Tareda Junaidiyya Yanzu Gaskiya Tafito Akai…

Maganar Kara Auren Jarumin Kannywood Adam A Zango Tareda Wannan Jarumar Wadda Kuka Sanida junaidiyya Gidan Badamasi Wannan Lamari Mene Gaskiya Akai.

Tun Bayan Lokacin da Mukai Karoda Wannan Labari Sai Muka Fara Bibiyar Lamarin Akan Yadda Abun Yawa Kana Sai Muka gano Gaskiya.

Gaskiyar Ita Ce Adam A Zango Ba Aure Zai Kara ba Wannan Hotuna da Jama’a Suka Gani Na Aure An Dauke Sune Saboda Za’ayi Aure Amma Kuma a Cikin Wani Film Ne.

Wannan Kenan Kadan daga Rahoton Mu Akan Yadda Wannan Lamari Yafaru Na Kara Auren Jarumin KANNYWOOD Adam A Zango.

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button