Labaran Duniya
Innalillahi Wainna Ilaihi Rajiun Kunga Halinda Wata Mata Ke Ciki Bata Iya Tafiya a Tsaye Sai a Durku she Yanzu…

Innalillahi Wainna Ilaihi Rajiun Kunga Halinda Wata Mata Ke Ciki Na Tashin Hankali Domin Kuwa Bata Iya Tafiya A mike Sai dai ta tsuguna Allahu Akbar.
Toffa Babbar Magana Kunga Halinda Wata Mata Ke Ciki Domin Kuwa A duk Lokacin dazata Wani Wajen Sai dai tana yin Tafiya a Durku she Domin Kuwa Bata Iya Mikewa Tsaye Allah Sarki Rayuwa Kenan.
Mun Gode Sosai da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na Edunoz.Com.