Kannywood

MASHA ALLAH’ Za’a Sha Shagalin Bikin Jaruma Amal Umar Tareda Jarumi Nasir Naba Yanzu Kalli Video…

Masha Allah Jaruma Amal Umar dai Zatayi Aure Domin Kuwa ta Fitar da mijin dazata Aura Inda ta wallafa Wasu zafafan Hotunan da Sukai na Aure.

Yanzu haka dai Za’a Daura Auren Jaruma Amal Umar Nan bada Jimawa Ba Inda Jama’a Suke taya ta Murna Gamida Farin Ciki Alhandulillah.

Masha allah Kamar yadda Jarumar ta sanar da Ranar da Za’a Fara Shan Shagalin Bikin Masu A Cikin Wannan Wata On 25 Ga watan Nan da muke Ciki Allah Yabada Zamani Lafiya Dai Amin.

KU DANNA KAN HOTON NAN 👇

👆👆👆

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na Edunoz.com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button