Labaran Duniya
INNALILLAHI’ Yadda Wani Gurgun Mahaifi Ke Shan Wahala Harda Kuka Wajen Samawa Ya’yan Sa Abunda Zasuci Allahu Akbar…

Innalillahi Wainna Ilaihi Rajiun Babu Shakka Bidiyon Nan Dolene Yayi Matukar Baku Tausayi Kana Kuma yasaku Kuka Allah Sarki Rayuwa.
Rayuwar Wani Mahaifi Mara Kafar Wato dai Gurgu Yadda Yake Kulada Ya’yan Sa Wajen samar Masu da Abunda Zasuci A Cikin Wani Bidiyon Wannan Bawan Allah Yayi’da Ne Cikin Kuka da tashin Hankali Abun Tausayi.
Ga Full Videon.
Mun Gode Sosai da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na Edunoz.Com.