Kannywood

Innalillahi Wainna Ilaihi Raji’Un, Yanzu-yanzu Aminu S Bono Allah Yayi’da Kwanan Sa a Gaba Kalli Video…

Qalu Innalillahi Wanna Ilaihi Rajiun Tabbas Allah Yayi’da Kwanan Darecta Aminu S Bono a Gaba Yadda Yayi Mummunan Hadari Domin Kuwa Motar Sa ta Kama da wuta.

Kuma Bayan ta Kama da Wuta Wato dai ta Kone Kurmus Allahu Akbar Sai dai Kuma Allah Yasa Babu Abunda Ya Faru da Aminu S Bono Amma Dai Motar Sa ta Kone Kurmus.

Muna Rokon Allah Ubangiji Subuha Nahu wata’ala Yakara Kare Mu Baki daya Wannan Kenan Kadan daga Rahoton Mu Akan Yadda Wannan Lamari Ya Faru.

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button