Labaran Duniya

Innalillahi Wainna Ilaihi Raji’Un, Ango ya Rasu Jin Kadan da gama Shan Shagalin Bikin Sa Yanzu Kalli Video…

Innalillahi Wainna Ilaihi Raji’Un, Yanzu Ango ya Rasu Jin Kadan da Daura Auren Sa Tareda amaryar Sa innalillahi Wainna Ilaihi Raji’Un Babu Shakka Wannan Mutuwa ta Wannan Ango Tayi Matukar Girgiza Jama’a Matuka.

Allahu Akbar Kulli Nafsin Za’ikatul Mout Mutuwa Kenan Yadda Wani Ango ya Rasa Ransa Jin Kadan da Daura Masa Aure da Akai da Amaryar Sa Allahu Akbar Wannan Lamari Ya Girgiza Jama’a.

I Zuwa Yanzu dai Wannan Ango Kawaii dai Sai dai Muyi Masa addu’a Akan Allah Yajikan Sa da Rahama Allah Yasa can Tafi Nan Kuma Amin.

Wannan kenan Kadan daga Rahoton Mu Akan Yadda Wannan Lamari Ya Faru Na Wannan Mutuwa da Akai ta Ango.

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na edunoz.com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button