Labaran Duniya

Innalillahi Wainna Ilahi Rajiun’ Zata Kashe Kawar ta Saboda Zata Auri Mijin’ta Yanzu…

Innalillahi Wainna Ilahi Rajiun Wata Budurwa Ta Saki Wani Fefen Bidiyon ta a Shafun TikTok Inda take Neman Addu’ar Mutane Saboda Furucin da Kawar ta Tayi Mata Na Cewa Sai ta Kashe ta.

Tabbas Wannan Bidiyo Yayi Matukar Baiwa Jama’a Mamaki Matuka Inda Kowa Ke Toffa Albarkacin Bakin Sa Akan Wannan Lamari.

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya Bisa Ziyarar ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na Edunoz.com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button