Kannywood
Innalillahi Wainna Ilahi Rajiun; Anyi Babban Rashi a Kannywood Allah Yayiwa Mahaifiyar Falalu a Dorayi Rasuwa Yanzu…

Innalillahi Wainna Ilahi Rajiun, Kulli nafsin Za’ikatul maut Allahu Akbar Tabbas Wannan Mutuwa Tayi Matukar Girgiza Alumma Sosai.
Allah Yayiwa Mahaifiyar Jarumin Kannywood Rasuwa Yanzu Allahu Akbar Muna rokon Allah Ubangiji Subuhanahu Wata’ala Yajikan ta Da Rahama Amin.

Mun Gode Sosai Masoya Bisa Ziyarar ku a Wannan Gida Mai Albarka Na musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na Edunoz.com.