Kannywood
INNALILLAHI WAINNA ILAHI RAJIUN: Allah Yayiwa Mahaifin Jarumin Kannywood Mudassir Haladu Rasuwa Yanzu Allahu Akbar…

Innalillahi Wainna Ilahi Rajiun, Yanzu Muka Samu labari Mara Dadi Wanda Yayi Matukar Girgiza Jama’a r Kannywood Matuka Allah Sarki Rayuwa.
Tabbas Anyi Babban Rashi a Masana’antar Kannywood Inda Muke samun Labarin Rasuwar Mahaifin Jarumin Kannywood Mudassir Haladu Allah Yajikan Sa da Rahama Amin.

Mun Gode Sosai Masoya Bisa Ziyarar ku a Wannan Gida Mai Albarka Na musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na Esunoz.com.