Labaran Hausa

Asirin Boye Yafito Fili Yanzu-yanzu ga Abunda Yafaru da Aminu Wanda Yazagi Aisha Buhari…

Asirin Boye Yafito Fili Bayan sakin Aminu Wanda Yazagi Aisha Buhari Toffa Kunji Abunda Jama’a Ke cewa Bayan Ya Fito Kowa Yana Toffa Albarkacin Bakin Sa.

Inda Wasu Ke cewa Karfin Talauci Ne Yayi Aiki Har Aisha Buhari Tasaki Aminu Wanda Yazagi Aisha Buhari.

Yawwa Kai Mai Sauraro Zamuso Muji Inda Ra’ayin Ku Akan Wannan Lamari Daya Faru da Aminu Yaron daya Zagi Aisha Buhari.

Mun Gode Sosai Masoya Bisa Ziyarar ku a Wannan Gida Mai Albarka Na musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button