Kannywood
Kunga Abunda Adam A Zango Yayi a Bikin Halima Atete Toffa Babbar Magana Kalli Video…

Masha Allah, Kalli Bidiyon Yadda shagalin Bikin Halima Atete ya kasance kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa Suna farin ciki da auren.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu ana shagalin Bikin Halima Atete kuma a yanzu haka mutane da yawa daga masana’antar kannywood sun ziyarar wajan shagalin Bikin.
A yanzu haka kasan cewa Halima Atete ta kasance Shaharariyar jaruma acikin masana’antar kannywood kuma a yanzu haka tauraruwar ta tana matukar Haskawa sosai.
Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ Edunoz.Com.