Kannywood

Innalillahi Wainna Ilaihi RajiUn, Yanzu Anyi Babban Rashi A Masana’antar Kannywood…

Qalu Innalillah Wainna ilaihirrajiun Yanzu Yanzun nan Allah Yayiwa Jarumin Barkwanci Sa’adu Ado Wanda Akafi Sani da (Bawo) rasuwa Allah yaji Kansa da rahama

Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Allah yayiwa Jarumin Barkwanci SA’ADU ADO GANO Wanda akafi sani da (ƁAWO) rasuwa, kuma tuni akayi janaizarsa kamar yadda Addinin Musulunci ya tanadar.

Bawo dai yana daya daga cikin Manyan Jaruman Barkwanci wanda suke gudanar da harkokinsu na wasan barkwanci tare da marigayi rabilu musa ibro

Ya kwashe shekaru da dama yana wannan Harkar wanda kusan suna cikin zubin farko farko da marigayi rabilu musa ibro ya fara dasu, Film dinsu na karshe da marigayin shine fim din karangiya wanda akayishi a babban Birnin tarayya abuja tare da wasu Fitattun Jaruman kudancin Nigeria.

Wannan Shine Kadan Daga Rahoton Mu Akan Yadda Wannan Lamari Yafaru Na Wannan Mutuwa da Akai a Wannan Masana’anta Ta Kannywood.

Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button