Kannywood

Cikin Kuka 😭 Aisha Bloody tace Ko Mutuwar Iyayen ta Bata Tabata Kamar ta Nura Mustafa Waye Ba Kuma Akwai Soyayya a Tsakanin Su yanzu…

Allahu Akbar Jarumar Kannywood Aisha Bloody ta Bayyana Wa Duniya Cewa Akwai Soyayya Mai Karfi Tsakanin ta Da Nura Mustafa Waye Kuma Tabbas Kowa Yana Son Junan Su.

Jaruma Aisha Bloody ta ce Ko Mutuwar Iyayen ta Bata Tabata Kamar yadda ta Nura Mustafa Waye Ta Tabata ba Kamar ta Darecta Nura Allah Yajikan Sa dai.

Sannan Lokacin da Ake Shirar da Ita Tayi Kuka Sosai da Aka Tabo Mara Lokacin da Nura Mustafa Waye ya Rasu Allah Sarki Ku Kalli Full Bidiyon Shirar Tasu a Kasan Wannan Rahoto.

👆👆👆

Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button