Kannywood

Innalillahi Wainna Ilaihi RajiUn’ Yanzu Darecta Abubakar s Shehu Yayi Mummunan Hadarin Mota Kalli Video…

Innalillahi Wainna Ilaihi RajiUn, Abubakar S Shehu Darecta A Masana’antar Kannywood Yayi Mummunan Hadarin Mota A Garin Jos Subhanallah Allahu Akbar.

Tabbas Wannan Hadari da Darectan Yayi A Jahar Jos Tabbas Yayi Matukar Girgiza Alumma Matuka Sosai da Sosai Inda Jama’a Sukayi Masa Addu’a Akan Allah Yabasa Lafiya Amin.

KU DANNA KAN HOTON NAN KUGA VIDEON 👇
👆👆👆

Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ Esunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button