Kannywood

Yanzu-yanzu Hukuma Takama Mr 442 da Ola of Kano A Kasar niger an Turasu Gidan Kurkuku Turkashi Kalli Video…

Yanzu-Yanzu An kama Sanannen Mawakin Gambarar zamanin nan Mr 442 tare da Abokinsa Ola Of Kano a kasar Niger,kuma tuni aka tusa keyar su izuwa Kurkuku.

KU DANNA KAN BIDIYON KU KALLAH ?

???

An zarge su ne da zamba ta hanyar cire kitson dake kawunan su,sannan sukayi badda kama tare da yin takardun bogi na kasar ta Niger,bayan mika su gidan Yarin ne ake fadin baza’a sake su ba har sai an bada tarar wasu makudan kudade kamar yadda Murja Ibrahim Kunya ta kwarmata zancen a shafin sada zumuntar ta na Tiktok.

Ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken bidiyon da Murja din tayi anan kasa,kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su, mungode.

Wannan Shine Kadan Daga Rahoton Mu Akan Yadda Wannan Lamari Yafaru Na Sakin Wannan Fitattun Mawaka da Aka Kamasu Allah Ya Kyau ta.

Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button