Labaran Hausa

Yadda Mijijta ya Daure ta Shekaru Dadama baya Bataci bare Sha Yanzu…

Sadiya yar asalin jihar kano ce wanda aure ya kaita jihar yobe garin giro, wanda mijinta Ibrahim wanda aka fi sani da bature ya aure ta iyayen yan asalin Maiduguri.

Ya auri sadiyar ne a dalilin ya zauna a unguwar su a kano a gidan wani yayansa mai suna Ibrahim wanda a dalilin wannan makwabtaka yasa har soyayya ya shiga sakaninsu wanda aka ga mutumcin yayansa aka bashi damar aurenta saboda zaman mutumci da aka yi da yayan.

Abin takaicin ba aure ba, mijin nata ya daureta ba tare da bata abinci da ruwan kirki ba kuma baya barin a ganta tsawon shekaru da dama.

KU DANNA KAN HOTON NAN KUGA FULL VIDEO 👇

👆👆👆

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Yadda Wannan Mutun Yacuci Matar Sa Tsabar Rashin Imani Allah Yajikan ta da Rahama.

Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ Edunoz.Com.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button